BANGON DUNIYA Littafi na Daya 1 Na Ibn Abdullahi Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com ,,,,#BANGON;;;;#DUNIYA PART 1A,Bayan gushewan yakin Duniya bayan mutuwar sarki Kurungu kura maicefanen almuru birida gatari kashemegona kowa yabishi xaiyi asara inbayi takudiba toxaiyi taransa duniya taxauna lafiya andaina yake yake Bayan gushewar shekaru tururu sai abinjiya yadawo xubadda jinI yayawaita yake yake yawanzuakowani sassa na duniya hakan tafarune sakamakon kururuwan bokaye cewa akwai Sarkan Sarki Kurungu tafadi ayanki Nahiyar Shammace yayin fadansu nakarshe da samarin askandariya itawannansarka itace sirrin sarki kurungu Karfinsa tsafinsa hatsabibancinsa duka,sunta,allakane awannan shu,amar sarka Ma...