Posts

Showing posts from October, 2019

GOBE JAR KASA 1 complet Shafi'u dauda giwa

Image
GOBE JAR KASA Littafin fasihi kuma hazikin marubuci shafi'u Dauda giwa Littafin ya magantu ne akan wasu gwalagwalai da wani rikakken barawo ya sata ya boye babu yadda yansanda basuyi da shi ba don ya fada masu inda ya boye gwala gwalan amma na tsohon mai suna NALAMMA yaja tunga ya kafe yaki fadin inda ya boyesu, Bayan shekaru da dama a lokacin an tura nalamma gidan jarun, harya tsufa acan rannan sai rashin lafiya ta kamashi akai maza aka garzaya asibitin cikin gari da shi To anan nefa wasu rundunar yan fashi sukai muguwar artabo da yansanda kana suka karbi tsoho nalamma don ya fadi masu inda ya boye gwalagwalen daya sata ahekarun baya, Shiko tsoho nalamma yaki fadamasu to ashe dai lokacin da aka kwantar da nalamma a sibiti yafadi wa wata nurse inda gwala gwalen suke ita kuma ta dau saurayinta mai suna nura suka nufi wurin bayan sun samu gwala gwalan ne NUra yai niyyar kashe budurwartasa inda ya bita da diga yana kokarin buga mata duk dan ya mallake dukiyar gaba daya. Wayannan gwala...

BIRNIN AZZALUMAI 1-5 PDF

Image
BIRNIN AZZALUMAI littafi na daya zuwa na biyar PDF A baya mun kawo maku na hudu zuwa na shida PDF To yanzu ga littafin nan tun daga na daya sai ku downloading nasu cikin kwnciyar hankali Book 1 DOWNLOAD BOOK 1 Book 2 DOwnload book 2 Book 3 download book 3 Book 4 download book 4 Book 5 download book 5 Yauwa masu kukan baya download ko kuma sun kasa download dun Allah ku runga ajjiye comment akasan littafin da baya downloading don mu gyara bawai ku runga kirana ba, Don ko kun kirani bazan saurareku ba Shuraih Usman 08140419490

download - KAMAR SUCE DAYA 1 DOC

Image
KAMAR SUCE DAYA 1 document Kamar suce daya littafin Asma baffa  Wannan document din littafi na daya 1 ne zan ku download nashi ku more ina nan zuwa maku da littafi na biyu 2 shima document ne  Kada dai ku manta documents sun fi budewa a Android da blackberries don kufara dauko reader nasu tukun kafin ku download na littafin  Dun Allah duk wayanda suka gagara download suyi min ta comment su ajjiye min comment a kasa ni kuwa zan basu direct link din, kada wani ya kirani ko ya turomani message akan ya gagara download bazan respond ba , ku ajjiye min comment kawai, KU DANNA BLUE DIN MABALLIN KASANNAN DON DOWNLOADING NA LITTAFIN  KU DANNA KAN HOTON KASANNAN DON KARANTA LITTAFIN 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 DOWNLOAD THE EBOOK NOW Shuraih Usman 99% 08140419490

download - KARAGAR MUKI 1 complete PDF

Image
KARAGAR MULKI  LITTAFI NA DAYA 1 COMPLETE PDF NA Abdulaziz sani m gini DOMIN DOWNLOAD NA LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA HOTON KASANNAN 👇👇👇 👇👇 👇👇 👇 DOWNLOAD NOW