Posts

Showing posts from February, 2020

BURIN HAFEEZ complet novel, ebook

Image
BURIN HAFEEZ littafin Aisha KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN Episode 1⃣ Tasss!! Kakeji ya wanketa da kyakyawan mari, cikin hargagi da tsananin masifa yanuna ta da d'an yatsa yace "ke dabbar inace? Kina gani lokacin da nake 'ko'karin kauce miki amma saboda tsabar dabbanci da 'kauyanci irin naki shine kike 'ko'karin shigemin, salon naje nabugeki kijawomin zuwa asibiti" A gigice ta ri'ke 'kuncinta wanda yakemata tsananin rad'ad'i da azaban ciwo, batareda ta kallesa ba, cikin sassanyar muryanta tace "kayi ha'kuri, nima ba a son raina hakan yafaru ba, kaina ke tsananin min ciwo, hajijiya ce ke d'awaniya dani bansan lkcn da na tunkari motanka ba, kayi ha'kuri" Tana fad'in haka tudu'ka tad'auki bokatin awaranta wanda yazube a 'kasa, ta ratsa ta gefensa tawuce, sakin baki yayi yana binta da kallo, cikin zafin rai yace "ke!!!! Zonan" Batare da ta kalli inda yake ba tajuyo jiki asanyaye, qarasowa tayi gami...

BARRISTER ASSAD complet

Image
BARRISTER ASSAD COMPLET EBOOK KADAN DAGA CIKI Alhaji Muhammad Ali babban Dr ne mutum ne d'an boko sosai asalinsa buzu ne amma 'a Nigeria ya tashi Allah ya basa ilimi sosai bayan kasancewar sa Dr kuma Professor ne yanzu haka yana da asibitin kansa, matar sa d'aya 'ya'yanta uku Ibrahim da Nabila sai kuma auta Sadiya amma suna kiranta Jalila kasancewar sunan mahaifiyarta ne da ita, Ibrahim da Sadiya sunyi karatu mai zurfin gaske gashi Allah ya basu baiwar k'wak'walwa kullum su suke d'aukan over roll students, Ibrahim yanzu haka ya kammala PHD d'insa yayi aure 'a chan Uk kasancewar 'a chan yayi karatunsa koda ya kammala karatunsa da first class upper ya fita shine best student of the year wannan dalilin ne yasa suka d'aukesa aiki! Nabila kuma sai da ta kammala master's nata tayi aure lokacin tana 20years tayi aure ita ma Allah ya bata k'wak'walwa ita ma tana lecturing 'a ABU dan 'a Zaria tayi aure...ita ne the most younges...