Posts

Showing posts from June, 2019

ALLAH GATAN BAWA complet

Image
ALLAH GATAN BAWA Complete  Mallakar Zahra Muhammad Surbajo DOMIN DOWNLOAD NA LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA RUBUTUN KASANNAN👇👇👇👇👇 [post_ads] DOWNLOAD ALLAH GATAN BAWA [post_ads] Kadan daga cikin Littafina Azaune take akan dakalin kofar gidansu hannunta dauke da kara tana wasa dashi yayin dasauran yaran makwabtansu suma suke nasu wasan ita kuma tana binsu da ido domin ita Bata da yencin shiga cikinsu tayi wasan yarinyace yar kimanin shekara takwas da haihuwa wacce Allah yajabceta da lalura irinta zubar da miyau sanna kafarta daya dahannunta daya duk ashanye suke intana tafiya tana jefa kafarne yayin da hannun yake makale a kirjinta wannan lalurarce tasa yara da sauran mutanen garin kyamatarta ko wasa basayi da ita sede tazauna agefe tana kallonsu *Asalin labarinta* Ilham bukar shetima shine sunanta na aynihi mahaifinta malam bukar shetima hafaffen garin medugurine acikin garin bama inda fadace fadacen daakeyi ayankinsu yayi sanadiyyar mutuwar iyayensa hakanne yas...

BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na shida 6

Image
BAKANDAMIYAR GUMURZU  Kashi na shida 6 Na Umar Abdulhadi Mati Karshe DOMIN DOWNLOAD NA LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA RUBUTUN KASANNAN 👇👇👇👇👇 [post_ads] DOWNLOAD BAKANDAMIYAR GUMURZU 6 [post_ads] Kai!! dakata sarki nawwar ya dakawa boka nazara tsawa cikin murya mai cike da fushi, kafiya, haÉ—e taurin zuciya ya fara magana "shin ka manta da ko wanene sarki nawwar kada fa ka manta nine Æ™i gudu mai sanya maza gudu, bazan karya tarihin jarumtakar ahlinmu ba in gudu in bar Æ™asata da alummata ba. Yayinda su sarki nawwar ke wanan tattaunawa shikuwa aljani fargam juyawa yayi ya dakawa sauran mayaÆ™ansa tsawa yana mai cewa" me kuje jira da sauran waÉ—anan "yan tsakin ku karasa su mana", nan take aljana zarma ruwan bala'i, sadauki saljam, sadauki salka, aljana zabariyya, dodo zalÆ™im, da sauran sadaukan da sukayi saura na daga jinsin aljannu ,dodanni, mutane sukayi kururuwa haÉ—e da afakawa rundunar sarki nawwar nan take masifaffen yaÆ™i ya Æ™ara kaure a tsaka...