Posts

HIKAYAR BIRNIN DUWATSU part 2 hausa Novels Audio

Image
HIKAYAR BIRNIN DUWATSU part 2 hausa Novels Audio Cigaban labarin Abdullahi dan falilu da Æ´an uwansa via https://youtu.be/f0fiIhyybHE

TASKAR AJALI Littafi na daya 1 complet Audio

Image
TASKAR AJALI Littafi na daya 1 complet Audio Munfara sabon littafi jama'a ayi mana hakuri na jinmu da akayi shiru na yan wasu kwanaki in Allah yayarda mun kusan dawowa kan aiki via https://youtu.be/O915k1cbv9g

BANGON DUNIYA by Ibni Abdullahi part 1E,F,G,H,I & J

Image
BANGON DUNIYA PART 1E} Jiragen ruwa sukamike acikin Bahar xum sai tafiyasuke maxaje na rafka ihu gamida kururuwa suna saran,iska da takobi basuda wani buri face Fatan aukuwar bala,i suna sha,awar xubarda jini dagwada karfin dantse ga abokaningaba dayake tafiyace da akeyinta bisa alkaluman tsafi tuni sun tsallake Bahar Xumsunfada Tekun Xurum ai tafiya kandan sukayi sai akaji Sarki Kaushatu dan Kan,ana jikan Kurungu mugun kifi kada naganinka yakwana da yunwa yadaddage yakwarara ihuyanacewa kai maxaje matuka jiragen ruwa daga jinsin aljannu da mutane mudafe datuki domin Gakifi Kurdum can agabammu kuma haryanxu Sarkan ajalina taredashi tananan acikinsa take Dakaru sukaiduba gabansu kawai sai sukahango ruwa nawani toroko yanaxillo yanakara gaba da sauri alamun tafiyarKifi Kurdum maxaje sukasa ihu dakururuwa sutunkari wannan Kifi Abinka da harkan tsafi tuni Sucimma kifi sukewayeshi babu hanyarda xai iya guduwa kifin yabayyana asaman ruwa girma kifi yayigirman Giwa girmansa yawuce misali domi...

RIBAR BIYAYYA by Sawwama page 11,12,13,14,15

Image

RIBAR BIYAYYA by sawwama page 4,5,6,7,8,9,10

Image
RIBAR BIYAYYA💖 By Sawwama A.  Page 4. A zaune ya sami hajiyar cikin shiga ta alfarma kyakyawar macece wace tsufarta ya b'uya cikin jin dad'i da kyan jiki fuskanta na d'auke da manyan idanuwa da dogon hamcim da take yawan hurashi hakan yasa hancin ya zauna haka a bud'e saboda sabon da akayiwa hancin saboda masifa. K'arasawa yayi ya zauna a k'asan kujerar da take ya d'ora kansa a bisa cinyanta ita kuma tajiye jaridar da tun da ya shigo ta daina karantawa ta d'ora hannunta a kanshi tare da fad'in ya "akayine babana me kawun naka ya fad'a maka ina fatan ba matsalar wancan shed'aniyar yarinyan can da uwarsu ta gama zugeta bane?" Turo baki yayi cike da shagwab'a irin na tabb'arrun yaran nan yace "kai hajiyata ni wanne toh zan ansa sai jero min tambayoyi kike?" Shafa kanshi tayi tace toh yi min bayani a nutse" d'ago kanshi yayi ya sake turo baki yana wani shagwabewa yace " toh ba tace wai ni nayi mata yaro ...

BANGON DUNIYA part 1 D

Image
BANGON DUNIYA PART 1D Sarkinnan yadubi Boka yace wace gasace wannan Boka Barnuhu yace,duk jarumi ko sadauki dayake son kasancewa daya dagacikin tawagardakarun Xumunci tosai yashirya shirin tunkara Jabalul Maut domin mallakan daya dagacikin Miyagun takubba goma shabiyu dake kogon tsafi dankari aijin wannan batu na Boka Barnuhu saimanyan sarakuna da sadaukai da jarumai naduniya suka mike atare sukwarara ihu Sarki Jahuru yadakama bokaBarnuhu tsawa yacekai mahaukaci shin kasan abinda kakefada koko kahaukacene Boka Barnu yace inacikin hayyacina wani sarki yace amma kasan balbalin bala in dake Jabalul Maut kuwa Boka Barnuhu yace lallai akwai masifu da bala o,i awannan tafiya maitaken tafiyan ajali amma kusani Mutukar mukabari Sarki Kaushatu yamallaki Sarkan ajali tosai munfuskanci Masifar daba,atabajin labarintaba lallai sai sarakunan duniya sunkoma bayin Sarki Kaushatu domin yama Mutanen Duniya tanajin gamida tattalin axaba marasa adadadi bakidaya dakin taron yaitsit domin,anshiga halin gab...