Posts

Showing posts from July, 2019

WAYE SILA complet

Image
WAYE SILA Littafin Abdul Alh Musa 10k Complet DOMIN DOWNLOADING LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA HOTON KASANNAN πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD WAYE SILA COMPLET

AL'AMARIN MARYAM compplet

Image
A'AMARIN MARYAM complet Na Ramatullah Muhammad DOMIN DOWNLOAD NA LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA KAN HOTON KASANNAN πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD AL'AMARIN MARYAM

BALLAGAZAR MACE

Image
BALLAGAZAR MACE complet  Domin karanta littafin ko download na shi sai ku danna kan hoton dake kasannan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD BALLAGAZAR MACE completed

BAQAR MACE complet

Image
BAQAR MACE Na Meenat Dam Complet DOMIN KARANTA LITTAFIN KO DOWNLOAD NASHI ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA KAN HOTON KASANNANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD BAQAR MACE COMPLET

AYSHA complet

Image
AYSHA by Khausar m Hassan Complet Domin downloading na littafinnan sai ku danna hoton dake kasannan VMπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡  DOWNLOAD AYSHA COMPLET

UZTAZIYA KO YAR DUNIYA complet

Image
UZTAZIYA KO YAR DUNIYA NA AUNTY MAMIE COMPLET domin karanta littafin ko download nashi sai ku danna hoton dake kasannan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD UZTAZIYA KO YAR DUNIYA

HATSABIBIN BOKA complet

Image
HATSABIBIN BOKA complet Na Gentle lady Domin karanta littafin ko download nashi sai ku danna hoton dake kasannanπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD HATSABIBIN BOKA Kadan daga ciki Lubcy tayi ihun murna tarungume heelin"" aranar tasanarda su anisa ranar weekend sukashirya sai taraba acenne garinsu heelin Amman basuje gidansu heelin ba suka samu hotel sukahuta anan"" anasoma kiran magrib sukafita zuwa dajinda yake Cikin kauyen taraba yake"" ka idar zuwa wajensa"" inrana tayi tsaka harzuwa dare"" tundasukashiga jejin jikinsu lubcy yasoma rawa fitiluni gasunan cikin jejin suna reto kuma ba daure sukeba basu sama basu kasa""" Gabadaya ajikin heelin suka labe bakin wani katon iccen kuka suka iso"" kasansa anzagayeshi da karaa saman karan lullube sukeda fatuu Na namun jeji"" babu alamar kofa awajen heelince tasoma wadansu suruttai na gwalamniya"" tana kiran sunansa *hatsabibin boka*  take dajin ya amsa kuwa"...

ZAYYANA 1 & 2

Image
ZAYYANA littafi na daya dana biyu  a hade Na Nazir Adam salih 2008 Domin karanta littafin sai ku danna hoton dake kasannan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD Kadan daga ciki Kada ki damu idan bakya son zuwa yanzu maje watarana kabir yace da ita cikin sauri shi a haukansa ya dauka abinda yace ne ya birkita kamanninta. Farida ta gyada kai babu magana idanunta zuru akan zanen fulawar dake kan kumatunsa. Ganin haryanzu batayi fara'a ba sai kabir ya rankwafa jikinta yana cewa haba farida....kiyi min murmushi mana konaji dan dadi dadi yana gama fadin haka sai ya zura hannayensa ya tallafo kanta sannan ya tura bakinsa gaba da nufin zai sumbaceta anan ne to wani abu mai kamar hannu ya zuro cikin motar kamar daga sama ya kifawa Kabir Mari. Wayyo Allah... Kabir yasa ihu sa'ar da yaga wani haske kamar wuta ya gifta akan fuskarsa. Wayyo... Wayyo dan Allah ki taimakeni za'a kasheni kabir ya sake kwala ihu sannan a rude sai ya bude kofar motar ya fada kasa yana birgima afilin ajje motoci na jami'a...

GANGAR JIKINSA NA AURA

Image
GANGAR JIKINSA NA AURA complet Na Jameela Umar Tanko Domin downloading na littafin sai ku danna hoton kasannan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ [post_ads] DOWNLOAD GANGAR JIKINSA NA AURA [post_ads] KADAN DAGA CIKI Wata kwarababbiyar mota kirar bus mai kararfatattakekkiyar salansa ce ta tsaya a bakin get dinmakarantar 'yan mata ta gwamnatin tarayya dakegarin Kazaure, wato F.G.G.C. Kazaure. Tana tsayawakondastan motar ya ja kofar ya bude "Barararaa"saboda kwankwatsewar da kofar motar ta yi sakamakon cin ruwa da gafje-gafje da tsabar tsufa.Wani dattijo mai kimanin shekaru saba'in da doriyane ya fito, da wata *yar yarinya tana biye dashiwacce shekarunta basu wuce shekaru goma shadaya ba, Bayan sun furfito kondastan motar yazagaya baya wato but ya fefer wata katuwar akwatin karfe irin ta *yan makarantar wacce akadafka sunan mai akwatin garza-garza da fenti bakiHANNE HABU IMAMU. Ya ajiye gefe ya sake janyowata karamar katifa wacce take daure ya doraakan akwatin, sannan ya dauko wani bokitin k...

NI DA DALIBATA

Image
NIDA DALIBATA COMPLET NA MAMAN FAREESA DOWNLOAD THE EBOK BELOW πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOWNLOAD NIDA DALIBATA COMPLET [post_ads] Kadan daga ciki Zaune yake kan kujera ,paper's na d'ilibaine agabansa  na C A test yana making. Gaba daya office in kamshim turaren sa yake ko ina tsab agyare. d'agowa yyi yana Jan tsaki, nikuwa ganinsa yasa nace wow masha Allah. Allah yyi hallita anan gun dan gsky ba karya gayen yahadu. Kallo daya zakamao kasan Hutu  l,jindadi kwanciyar hankali ,suna arayuwarsa.  Aliyu kenan , Shiba fariba shiba baki ba ,wankan tarwada ne, Kuma bafulatani. Suman nan tasa tasha gyara tayi bak'i kirin tayi lub hakama sajen dake fuskarsa. Matashi ne dan kimanin shekata35  aduniya akwai tsantsar kyau da aji atattare dashi. Tashi yyi tsaye yabud'e window dke office in ,yaga wata ss3 yakirata Ai da sauri taxo ganin shine  kkiranta dan bbu ruwanshi da kowace mace inma kin tura kanki gunsa zaisa  dis pline yazaneki. Duk da bedad'e askul inba Duka 2 weeks kenan da zuwa...