Posts

Showing posts from December, 2019

SALMAH complet

Image
SALMAH Littafin salma kt Download below DOWNLOAD NOW READ AT OKADABOOKS DOWNLOAD PDF DOWNLOAD DOCUMENT READ ONLINE

KISAN GILLA book 2

Image
LITTAFIN KISAN GILLA NA BIYU na Abdulaziz Sani M gini Littafin yake yake mai cike da azaba gamuda masifaffen soyayya DOWNLOAD PDF DOWNLOAD DOCUMENT READ AT OKADABOOKS

KISAN GILLA book 1

Image
KISAN GILLA Littafin yaki na Abdulaziz Sani m gini Littafi na daya 1 complet KU DANNA KAN HOTON KASANNAN DON DOWNLOADING LITTAFIN ZUWA KAN WAYARKU DOWNLOAD NOW PURCHASE AT OKADABOOKS DOWNLOAD PDF DOWNLOAD DOC

NAMIJI BAYA KADAN complet

Image
Littafin NAMIJI BAYA KADAN littafine da ya samu rubutu daga shahararriyar marubuciyar nan Aisha Ali garkuwa littafin yayi matukar kayatarwa gaya, DOWNLOAD NOW PURCHASE AT OKADABOOKS   DOWNLOAD PDF DOWNLOAD TXT DOWNLOAD DOC    

GANTALALLIYA complet

Image
GANTALALLIYA Na Deenluv Complet Assalam jama'a bayan shiru da mukai na kwanki biyu gashi mun taho maku da wani littafi mai matukar dadi gamida nishadantarwa na marubuciya Deenluv About book Wata zukek'iyar bakar mota kirar benz E350 na hango ta karyo kwana, wani dankareren gida ta tsaya, yana matsa horn mai gadi yataho da gudu ya bude gate, sannu da zuwa yakeyimas bai tsaya ya sauraresa ba ya wuce inda ake parking motoci..... Maigadin yana rufe kofar yabi bayan motar da sauri, kan ya isa har mutumin dake cikin motar ya fito, gaishesa yayi tare da yimasa sannu da zuwa..... "Yawwa sannu sabo, madam tana ciki ne ko tafita" yake tambayar mai gadin, daidai lokacin dayake bude kofar bayan motar yana dauko jakar sa. "Ai ranka shi dade baka dade da fita ba wata mata tazo naga sun fita tare, kuma har yanzu basu dawo......." daga mishi hannu yayi rai abace yace "shikenan nagode zaka iya tafiya"  Yana shiga cikin gidan, tundaga bakin kofa yafara karo da shirg...

KULU - na Bala Anas Babin Lata

Image
KULU  littafin gwarzon marubuci Bala Anas Babin Lata An buga littafin a shekarar 1991 Farashi 200 naira Published at okadabooks About book Sankon mai gidana Abba shi ne ya soma gaishe ni a daidai lokacin da na shigo garejin akan Kawasakina maras salansa. Na je na kafe babur din a karshen gini daura da ofishin Abba. Sannan na nufi wajen da yake yana ta fama da wata tsohuwar lada. Kwanansa biyu yana aiki akanta. Amma har yau bai yi dace ya kammala gyaranta ba. Mai gida Abba gajere ne mai kaurin jiki yana da sanko, ban taba ganin mai dogon sanko kamar nasa ba, tun daga goshi har keya, in rana ta haska shi daukar ido yake yi kamar madubi. Amma bai damu yasa masa hula ba. Yana saye da shudiyar rigar kaki watau rigar aiki, ta yi bakikkirin da maikon mota. “Barka da aiki Maigida.” Na gaishe shi a dai dai lokacin da na karasa wajensa. Na leka cikin injin ladar. “Barka kadai.” Ya amsa ba tare da ya dago kai ya dube ni ba. Ya samu rabin minti yana aiki bai dago kai ya dube ni ba, sannan ya d...

TARIHIN KASAR NUFE

Image
TARIHIN KASAR NUFE Na Sadik Tukur Gwarzo Farashi 200 Naira About book KASAR NUFE TANA DA DUMBIN TARIHI, KUMA CIKE TAKE DA LABARU MASU BAN MAMAKI DA KARIN ILIMI. DON HAKA LITTAFIN YA HAKAITO WASU ABUBUWA NE DA SUKA FARU NA TARIHI TUN DAGA KAFUWAR TA HAR ZUWAN FULANI HADE DA TARIHIN MANYAN MASANA KUMA MAYAKAN TA WATAU MALLAM ABDURRAHMAN DA MALLAM DANDO Jajirtacce kana gwarzon marubucin tarihinnan ne dai SADIK TUKUR GWARZO ya rubuta,  Zaku mallaki wannan littafi ne da naira 200 a shafin okadabooks ta hanyar danna bakin maballin download dake a nan kasa Ga wayanda basu san yadda ake siyan littafi a okadabooks ba sai suyi mana magana ta comment muyi masu bayani PURCHASED AT 200 SIYA LITTAFIN AKAN 200

CAPTAIN AHMAD JUNAID complet

Image
CAPTAIN AHMAD JUNAID  littafine da ya samu rubutu daga wurin hazikar marubuciyar da aka jima ana damawa da ita a fagen rubutu khaleesat Haidar Labarin soyayya ne mai taba zuciya gamida tausayi ga tarin nishadi,wa'azantarwa hade da tunatarwa matukar jinjinar ban girma ga marubuciya  Khaleesat Haidar DOWNLOAD NOW PURCHASE FROM OKADABOOKS DOWNLOAD PDF DOWNLOAD DOC DOWNLOAD TXT