BIRNIN AZZALUMAI Kashi na shida 6 Complete ebook PDF [post_ads] Wannan shafi tamu mai Albarka kwanakin baya ta fara kawo maku wannan littafi tun daga kan na dayansa har zuwa na biyar to da yardan Allah ayau mun kawo maku na karshe Wanda shine karshen LITTAFIN Baki daya Littafin BIRNIN AZZALUMAI na Abdulaziz sani m gini Kadan daga A sannan alkalin gasar ya shigo ya tsaya a tsakiyarsu ya dadda tuna musu yanayin gasar da kuma dokokinsa.. Daga cikin dokar gasar shi ne in dai mutum ya fadi kasa da bayansa babu damar a sake kai masa wani hari ko a cutar dashi sannan kuma a cikin jaruman hudu duk irib yanayin daza su shiga wani bazai taimaki wani ba kuma duk wanda ya mutu a wannan gasa babu batun daukarr fansa sbda dama gasa ce mai hadari ta sai da rai. Alkalin yana gama yin wannan jawabin sai ya fice daga cikin filin ya koma cikin yan kallo yana zauna daf da jarumi zaunal. Faruwar hakan ke wuya aka buga gangar fara gasa. Nan take sai jaruman hudu suka ja baya kuma kowannen su ya murtuk...