BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na biyar 5
BAKANDAMIYAR GUMURZU Kashi na biyar 5 Na Umar Abdulhadi mati DOMIN DOWNLOADING LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA KASANNAN 👇👇👇👇👇👇👇 [post_ads] DOWNLOAD BAKANDAMIYAR GUMURZU 5 [post_ads] Cikin murya mai amo sarki alkasim ya cigaba da magana haƙiƙa ka ha'incemu, ka yaudaremu kuma kacika hatsabibi a duniyar tsatsuba tunda hsr ka iya ɓoyewa mudubban tsafinmu al'amuranka duk da cewa kowannenmu ya takawa matsayin da saidai Allah ya isa a duniyar tsatsuba, haƙiƙa ka kayi wasa da hankalinmu tunda har kake ƙoƙarin anfani damu wajan cikar burinka a gefe ɗaya kuma kabarwa kanaka abin kunya tunda bazaka iya fita kayi karo da maza ba domin cikar burinka kamar yadda kowani sarki mai cikakken iko da tsatsagoron jarumta da bajin yakeyiba sai ka ɓullo ta hanyar yaudara da zamba haƙiƙa ka ɓallowa kanka aikin da zaiyi sanadiyyar tarwatsewar birninka, natsani yaudara da mayaudari bana zamba domin wanan hallayace ta mutanen dake da rauni dan haka, hm dandai ba'a ƙwacewa yaro g...