Posts

Showing posts from January, 2020

JUYA complet

Image
JUYA Littafin Feenat jafar Complete KADAN DAGA CIKI . 1_A gaban mudubi take tana k’yali,ta shafa nan,ta shafa chan,ta mudubin kuma tana d’an k’allon ta cikin shi tana murmushi, ganin yadda mutuminta ya zuba mata ido ta ciki. Juyowa tayi,yai d’ai-d’ai akan gado yana k’allonta, d’uk rashin k’yau na abu,toh mud’in kana muradin shi mai k’yau ne a wajen ka. Babban mamakin shi yadda ya kasa ganin munin Matarshi a kullum, yakan shafe “seconds” dan gano ta inda “Prettyn”shi ta gaza, kai ya girgiza, dan shi baiga makusa ajikinta ba ko kad’an. D’uk a kullum dangin shi suna mishi gorin d’uk k’yawawan garin nan,amma ya rasa wacce zai jaju6o sai Fulera,ga ta “JUYA”,ta bare suce ko dan haihuwa taci darajar so,,d’uk ta tare gaba,ta tare baya, ta hanashi ganin d’uk wani makusa tata a gare shi,balle yai tunanin gazawarta na zama “JUYA”. Asalima shi in d’ai zai tozali da Fureran shi”Pretty” toh yakan manta komai. “Pillow” ya sake jawo wa,lokacin da ya g’yara k’wanciya yana cigaba da k’allonta, d’ai- d’a...

AUREN SIRRI 1 to end

Image
AUREN SIRRI COMPLET NOVEL  NA AISHA A BAGUDO KADAN DAGA CIKI Lekki  Unguwace  mai dauke da karancin mutane da suke rayuwa acikinta   ,a silent place, saboda bata cika   hayaniya mutane ba  , dauke da tarin sanyin ni'ima mai dadi  sakamakon kusancinsu da ruwan teku" unguwace da tattara kan manya ma'aikata da kusoshin gwanati, hade da manyan masu kudi ,ga tarin  yan yahoo boy'z  domin mafi yawancisu   sunfi sha'awar  zama acikinta. rayuwar mutane  unguwar abin sha'awa  bbu ruwan wani da wani  domin suna rayuwasu ne tamkar a kasar waje   . PLASNUW ROWS FAMILY ESTATE  Estate ne mai dauke da tarin dangi acikinta , hadin kai tattare da zaman lfy,  Sam bbu hayaniya acikin wannan family kowa kagani cikin nishadi da farinciki zaka gansa ,ga tsantsar fahimtar juna dake tsakanin wannan family. kwakkywan family ne masu matukar kaunar junansu . Let alh Muhammed bello khaliyal ,haifafen garin Lago...