Posts

Showing posts from November, 2019

DAGA TAIMAKO complet

Image
Daga Taimako; littafin gwarzuwar marubuciya SADNAF Littafin yana wa'azantarwa ne akan wulakanta mutane gamida sanin darajar dan Adam da mutum ta shi Hakanan littafin ya tabo bangaren nishadi yadda marubuxiyar tayi amfani da kwarewa ta wurin sakala cunkun nishadi wanda ko tantama banayi muddin ka karanta ko kika karanta littafinnan tofa sai kun dara To kada dai na cika ku da surutu ga kadan daga cikin littafin Wata matashiyar buduruwa na hango   a zaune akan tabarma,tana ta guga,dagani kayan mijinta take gogewa Muhibba kenan,wacce bata fi wata Biyar da aure ba,gidanta madaidaicin gida ne,dan wanda take aure ba mai k'arfi bane,Palo d'aya ne da d'akuna biyu,sai kitchen da toilet,Mijinta Abdulmajeed Mallamin Makarantar primary school ne,dai dai gwargwado suna cikin rufin asirin Allah,auren soyayya suka yi,Muhibba tana da kirki sosai ga kyauta,tsafta awajenta ba a magana,Dan inka shiga gidanta kamar karka fito sabida kamshi da tsafta da gidanta ke dashi,kayan mijinta data wa...

GOBE JAR KASA 2 complet

Image
Cigaban littafin GOBE JAR KASA na hazikin marubuci SHAFI'U DAUDA GIWA DOWNLOAD NOW PURCHASE FROM OKADABOOKS.COM Other formats In na saman ya ki diwnload sai ku gwada wayannan DOWNLOAD TXT DOWNLOAD DOC DOWNLOAD PDF

MAKWABTAKA complet

Image
MAKWABTAKA  Littafin Makwabtaka ya samu rubutune daga jaruma kuma hazikar marubuciya da aka dade ana damawa da ita a harkan rubutu jamila umar tanko Littafin ya dauko labarin wata yarinyace da rayuwarta ya shiga cikin wani hali a sakamakon makwabtaka, makwabataka shine abun da ya rusa mata rayuwa,ya rabata da yan uwanta,mijinta farin cikinta gamida jin dadinta wannan dalili ya sanya tayi matukar tsanar makwabtaka,  Ana cikin hakanne rannan sai makwabtaka ya sake kwankwasa wa rayuwarta kofa a lokacin data nesanta kanta da kowa, sai de a wannan lokaci MAKWATAKAN ya zo matane cikin wani irin yanayi na musamman Shin a tunaninku zata amince ta sake yin makwabtaka kuwa, yaya rayuwarta zata kasance  Download the book below DOWNLOAD NOW PURCHASE AT OKADABOOKS DOWNLOAD TXT FORMAT DOWNLOAD PDF FORMAT DOWNLOAD DOC FORMAT